
Malamar lumancy wace akafi sani da (Muneerat Abdussalam) tayi ridda bayan wani shahararren dan jaridar yanar gizo gizo yayi sharhi akanta.
Dalilin haka yasa malamar tace tabar musulunci a wata sanarwa da ta fitar a shafin sada zumunci, daga bisani tai kari da cewa indai wani abu ya sameta ko ya sami account nata to shine.
Daga karshe dai da Allah yayi tana da rabo da kuma ganin yadda mutane suka dunga yimata yasa hakan ta kara karbar musulunci ta kuma gode ma dan jaridar na shafin sada zumunta wato datti Assalafy, bayan da tayi niyar kaishi kotu.
Allah yasa mudace
Source: ArewaBlog.Com
No comments:
Post a Comment