Like Us On Facebook

Breaking

Thursday, May 28, 2020

DA DUMI DUMI: Yan Ta adda sun hallaka mutum sittin da shidda A jahar Sokoto

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN, MUN
TABBATAR DA GAWAR MUTUM (66 )A SABON
BIRNI L.GOVT SOKOTO STATE.


A jiya 27/5/2020 da misalin 6:00 na
yamma yan taddan saman babura fiye da
100 da goyon ukku ukku dauke da muggan
makamai sanye da kakin soja su ka kawo
mummunan hari a wa su kauyukan kusa ga
garin sabon birni gobir da nisan km 3
yammacin s/birni a babbar hanyar zuwa
shinkafi.

Hon idris Mohammed gobir(danchadi) ne ya
kira ni domin mu je garuruwan da abin ya
faru domin shedun gani da ido na ganin
wannan mummunan taddancin da aka yi a
wadannan kauyukan na sabon birni gobir a
yau ,ga abinda mu ka gani da idanuwan mu
a 11:00 na daren kamin safiya
ta waye,domin ana cigaba da neman
gawarwakin ne a cikin dajin kauyukan.

1 .garki =22
2. dan aduwa = 13
3. Kuzari = 20
4. Katuma =8
5. Masawa =3

Jimila 66 gobe da safe za a ji karin
bayani,Allah ya jikan su ya gafarta mu
su,Allah ya kawo muna karshen wannan
masifa da ta same mu ,amee

No comments:

Post a Comment