
yanzunnan muka samu labarin cewa jami'an hukumar yan sanda sun kama wadanda ake zargi da kisan tsohon babban hafsan sojin Najeriya, Air Chief Marshal Alex Sabundu Badeh a makon da ya gabata.
A satin daya wuce edai aka kasheshi a kan hanyar sa da zuwa gida ana dai bincike akansu yanzu haka
No comments:
Post a Comment