Like Us On Facebook

Breaking

Thursday, December 20, 2018

da dumi dumi:; an buqaci a kame mai bama shugaba buhari shawara

Sanatocin nieria sun bukaci a yan sanda su kama mai shugaban kasa shawara.



Hankann ya biyo bayane bayan ikirarin da yan majalissu sukayi nas cewa baida sakamakon jarrabawar Waec



Kuma an same shi da Karbar sakamakon kammala makarantar shari ah ba bisa qa ida ba.


A wata sanarwar kuma kwankwaso na kokarin komawa jam iyyar Apc ko meke faruwa ku kasance damu a ko yaushe



Nuhu Saad Ng

No comments:

Post a Comment