Like Us On Facebook

Breaking

Saturday, August 29, 2020

Fakrriya Hashim: Bai Kamata A Rinka Yankewa Wanda Yayi Batanci A Addini Hukuncin Kisa Ba

Babu Adalci Akan Hukuncin Kisa Ga Wanda Ya Yiwa Annabi Batanci, Cewar Fakhrriya Hashim

Babban Abun Bakin ciki ne kaga Musulmai suna murna akam mutumin da aka yankewa hukuncin kisa ba tare da ya aikata laifi ba

Fakhrriya Hashim matashiya mai rajin kare hakkin dan Adam ta bayyana damuwar ta akan yadda gwamna Ganduje ya yi na'am da hukuncin da aka yankewa matashin Mawakin da ya yiwa Annabi Muhammadu Batanci.

Madubi-H ta jiyo Matashiyar tace mutane suna zaginta akan wannan ra'ayi nata, wasu ma suna yawo a cikin Kano suna neman ta don su kashe ta, inda ta shaidawa masu neman ta cewar suyi biza zuwa London domin aiwatar da kudirin su akanta.

No comments:

Post a Comment